Dimokuraɗiyyar Afrika ta bunƙasa amma rikicin cikin gida na ci gaba da komar da ita baya. A shekarar 2024, aƙalla ƙasashe 18 a nahiyar za su gudanar da zaɓuɓɓuka, suna bayyana fatan cewa Dimokuraɗiyya za ta yi nasara.
Mene ne a cikin wakokin Afirka da ke sa ‘yan nahiyar ke son na kasashe daban-daban, kuma mene ne sirrin da ya sa wakokin ke hada kan 'yan nahiyar?
Yakin Sudan ya fada cikin wannan rukuni, inda a sama da watanni takwas da soma rikici a kasar cikin watan Afrilun 2023, an yi asarar rayukan mutane fiye da12,000.
Yakin Sudan ya fada cikin wannan rukuni, inda a sama da watanni takwas da soma rikici a kasar cikin watan Afrilun 2023, an yi asarar rayukan mutane fiye da12,000.
Labarin nan mai matuƙar tayar da hankali a kan yadda wani shugaban ƙungiyar asiri ta masu jefa mutane cikin yunwa a Kenya ya yi wa gungun mabiyansa alƙawarin ceto, sannan ya kai su wani daji kuma ya ƙyale su a can su mutu na ci gaba da girgiza ƙasar.
Ana ci gaba da gudanar da bincike kan ko nahiyar Afirka na iya fuskantar wata babbar girgizar kasa a nan gaba ko kuwa babu wannan barazana gaba daya.